Masarautar Sarkin Musulmi, Sokoto | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 23 ga Faburairu, 1903 |
Masarautar Sarkin Musulmi jihar gargajiya ce a Arewacin Najeriya mai hedkwata a cikin garin Sakkwato, babban birnin jihar Sakkwato ta zamani. Wanda kuma ya shu gabace shi daga Khalifanci na Sakkwato, an kafa majalissar a shekarar 1903 bayan da Birtaniyya ta sasanta khalifanci .
Sarkin Musulmi yana matsayin babban jagoran addinin musulmai a Najeriya kuma babban Sheik na ɗarikar Qadiriyya a waccan kasar. [1] [2] A 2006, Sa'adu Abubakar ya zama Sarkin Musulmi.